logo

HAUSA

Wani dakin cin abinci ya ari mutum-mutumin kakin zuma don raka mutane cin abinci

2021-03-06 18:16:03 CRI

Wani dakin cin abinci na New York ya fito da wata dabara ta musamman don jawo mutane, wato ya ari mutum-mutumin kakin zuma masu siffofin sanannun mutane daga dakin nuna mutum-mutumin kakin zuma na Madame Tussauds, domin su raka mutane cin abinci.

 

Wani dakin cin abinci ya ari mutum-mutumin kakin zuma don raka mutane cin abinci_fororder_06d3a556f52645a0ae5e03a967d9cd05

Wani dakin cin abinci ya ari mutum-mutumin kakin zuma don raka mutane cin abinci_fororder_35b895fcc08c4ebc9a2481e40654c050

Wani dakin cin abinci ya ari mutum-mutumin kakin zuma don raka mutane cin abinci_fororder_2c1f51a2c8df4e79869930256291e37e

 

Kande