logo

HAUSA

Rasha za ta yi gwanjon wani lu'ulu'u mai karat 242

2021-03-05 18:07:51 CRI

Wasu lu’ulu’u da kamafanin Alrosa na kasar Rasha ya nuna, inda nauyin mafi girma daga cikinsu ya kai karat 242. An ce, kamfanin zai yi gwanjonsa, yayin bikin gwanjon duwatsu masu daraja na kasa da kasa da karo na 100 da ya shirya.

Rasha za ta yi gwanjon wani lu'ulu'u mai karat 242_fororder_89d3456ba38044db8a45e0478676d008

Rasha za ta yi gwanjon wani lu'ulu'u mai karat 242_fororder_be881751249345bc9a62df104cb1559b

Rasha za ta yi gwanjon wani lu'ulu'u mai karat 242_fororder_1d0d2e019ed446a89b03acd617a5967b

Rasha za ta yi gwanjon wani lu'ulu'u mai karat 242_fororder_ad8a5c80e8514a43a9c3165a26ed2564

 

Kande