logo

HAUSA

Wasu dabbobi suna amfani da na’urorin lantarki don jin dumi

2021-03-02 10:57:48 CRI

Wasu dabbobi suna amfani da na’urorin lantarki don jin dumi_fororder_128716480_zsite

Wasu dabbobi suna amfani da na’urorin lantarki don jin dumi_fororder_128716510_zsite

Wasu dabbobi suna amfani da na’urorin lantarki don jin dumi_fororder_128716490_zsite

Wasu dabbobi suna amfani da na’urorin lantarki don jin dumi_fororder_128716520_zsite

Wasu dabbobi daga yankuna masu zafi a wasu gidajen namun daji a kasar ta Sin, suna amfani da na’urorin lantarki don jin dumi. A hannu guda kuma masu kiwonsu suna ba su rake, da karas da wasu nau’in abinci don taimakawa dabbobin kara jin dumi. (Bilkisu)