logo

HAUSA

Malam Ma Deshun mai sana'ar kiwon shanu

2021-02-26 12:46:08 CRI

 

Malam Ma Deshun mai sana'ar kiwon shanu_fororder_1127097072_16131369422481n

Malam Ma Deshun mai sana'ar kiwon shanu_fororder_1127097072_16131369423041n

Malam Ma Deshun mai sana'ar kiwon shanu_fororder_1127097072_16131369425361n

Malam Ma Deshun mai sana'ar kiwon shanu_fororder_1127097072_16131369423631n

Malam Ma Deshun mai sana'ar kiwon shanu_fororder_1127097072_16131369425931n

Malam Ma Deshun ke nan dan kabilar Miao da ya fito daga lardin Guizhou da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Malamin ya shahara a kiwon shanu a kauyensu. Sai dai a shekarar 2013, an yi masa rajista a matsayin mai fama da talauci. Daga bisa, malamin ya samu rancen kudi kuma ya fara kiwon shanu, sana’ar da ta taimaka masa wajen fita daga kangin talauci cikin shekara guda kadal, har a shekarar 2015 ya gina sabon gida. A bara kuma, malama Ma Deshun ya samu kudin shiga da ya kai yuan dubu 200 ta hanyar kiwon shanu. (Lubabatu)