Manoman kasar Sin sun fara aikin huda a sabon yanayin noma
2021-02-26 09:38:34 CRI
Manoma ke nan wadanda suke gyaran kasa da sanya takin zamani tare kuma da gudanar da aikin huda don fara sabon yanayin aikin noma a gundumar Yuqing ta birnin Zunyi na lardin Guizhou.(Murtala Zhang)