logo

HAUSA

Mata uku sun taru saboda rawar da suke sha’awa.

2021-02-25 08:38:03 CRI

Mata uku sun taru saboda rawar da suke sha’awa._fororder_7c717440b0f749f5932d441d3923e8b3

Mata uku sun taru saboda rawar da suke sha’awa._fororder_a1077e63443147b3b0d9dd1655f90618

Mata uku sun taru saboda rawar da suke sha’awa._fororder_45aa5b5af28548cb832beab244fb6c70

Mata uku sun taru saboda rawar da suke sha’awa._fororder_e601f923635b455792bb75e5852788be

Wadannan mata uku, a da ba su san juna ba, suna kuma wurare daban-daban a kasar Sin, sun taru saboda rawar da suke sha’awa. Ba kamar sauran mutane ba, suna da kafa daya, kuma nakasar su ba ta hana su ci gaba da sha’awar yin rawa ba. (Bilkisu Xin)