logo

HAUSA

Na’urar binciken duniyar Mars ta Sin ta shiga zangon tsayawarta

2021-02-25 09:04:56 CRI

Na’urar binciken duniyar Mars ta Sin ta shiga zangon tsayawarta_fororder_1

Na’urar binciken duniyar Mars ta Sin ta shiga zangon tsayawarta_fororder_2

Na’urar binciken duniyar Mars ta Sin ta shiga zangon tsayawarta_fororder_3

Da misalin karfe 6 da minti 29 na safiyar ranar 24 ga wata, na’urar binciken duniyar Mars ta Tianwen-1 ta kasar Sin, ta shiga zangon tsayawarta dake kusa da duniyar Mars, inda za ta fara binciken kimiyya cikin zangon har na tsawon watanni 3. A sa’i daya kuma, za ta gudanar da bincike kan yanayin duniyar Mars, domin nazari kan yadda za ta sauka kan duniyar. (Maryam)