logo

HAUSA

Na’urar bincike ta hukumar NASA ta sauka a duniyar Mars

2021-02-20 13:48:26 CRI

Na’urar bincike ta hukumar NASA ta sauka a duniyar Mars_fororder_1

Na’urar bincike ta hukumar NASA ta sauka a duniyar Mars_fororder_2

Na’urar bincike ta hukumar NASA ta sauka a duniyar Mars_fororder_3

Na’urar bincike ta hukumar NASA ta sauka a duniyar Mars_fororder_4

Na’urar bincike ta hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka NASA, ta sauka a duniyar Mars lami lafiya a ranar 18 ga wata, lamarin da ya kaddamar da aikin hukumar na 9 a duniyar ta Mars.