logo

HAUSA

Masu sha'awar wasan kankara a Altay dake jihar Xinjiang

2021-02-19 12:49:29 CRI

Masu sha'awar wasan kankara a Altay dake jihar Xinjiang_fororder_1127080829_16127710892561n

Masu sha'awar wasan kankara a Altay dake jihar Xinjiang_fororder_1127080829_16127710894791n

Masu sha'awar wasan kankara a Altay dake jihar Xinjiang_fororder_1127080829_16127710893801n

Yawan mutanen da suke son yin wasan kankara a filin wasan kankara na Altay dake jihar Xinjiang ya kai fiye da 100, shekarun yawancinsu sun zarce 60, wadanda suke son wasan kankara tun daga kuruciyarsu.

Zainab Zhang