Diban ganyen shayi
2021-02-19 12:54:47 CRI
A gundumar Baisha mai zaman kanta ta kabilar Li da ke lardin Hainan na kasar Sin, manoman ganyen shayi na fama da diban ganyen shayi a yayin da aka shiga yanayin bazara.(Lubabatu)