logo

HAUSA

Sin ta harba tauraron dan Adam na fasahar sadarwa mai lamba 6

2021-02-11 03:29:10 CRI

Sin ta harba tauraron dan Adam na fasahar sadarwa mai lamba 6_fororder_1

Sin ta harba tauraron dan Adam na fasahar sadarwa mai lamba 6_fororder_2

Sin ta harba tauraron dan Adam na fasahar sadarwa mai lamba 6_fororder_3

A ranar 2 ga wata, kasar Sin ta harba wani tauraron dan Adam na fasahar sadarwa mai lamba 6, wanda ya shiga hanyar da aka tsara. Za a yi amfani da tauraron dan Adam din a fannnonin sadarwa da fasahohin rediyo da talabijin da dai sauransu. (Maryam)