logo

HAUSA

Yanka jajayen takardu don murnar shiga sabuwar shekara ta kasar Sin

2021-02-10 14:52:09 CRI

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

Mata ke nan wadanda suke amfani da almakashi don yanka jajayen takardu har sun zama masu siffofi daban-daban a birnin Qingdao na lardin Shandong. Yanka takardu masu launin ja don su zama masu siffofi kala-kala, wata al’adar gargajiya ce ta kasar Sin, musamman lokacin murnar shiga sabuwar shekara.(Murtala Zhang)