logo

HAUSA

Kayan al'adu na bikin bazara da ake sayarwa a wata kasuwa a Beijing

2021-02-06 08:47:57 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

Yadda ake sayar da wasu kayayyakin al’adu na bikin bazara a wata kasuwa dake birnin Beijing, yayin da al’ummar Sinawa ke shirye-shiryen bikin bazaza, wato bikin murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin.(Murtala Zhang)