logo

HAUSA

Noman shanu na yanayin bazara

2021-02-05 13:50:52 CRI

Noman shanu na yanayin bazara_fororder_1127056029_16122663394851n

Noman shanu na yanayin bazara_fororder_1127056029_16122663394221n

Yadda manoma a gabashin lardin Sichuan na kasar Sin suke bin al’adar sanya wa shanu jan fure a kai a lokacin da aka shiga yanayin bazara, don fatan samun girbi mai armashi a cikin sabuwar shekarar da aka shiga.(Lubabatu)