logo

HAUSA

Kasuwar sai da furanni

2021-02-03 09:52:25 CRI

Kasuwar sai da furanni_fororder_1127056326_16122742079641n

Kasuwar sai da furanni_fororder_1127056326_16122742079941n

Kasuwar sai da furanni_fororder_1127056326_16122742080251n

Kasuwar sai da furanni_fororder_1127056326_16122742080541n

Kasuwar sai da furanni_fororder_1127056326_16122742080841n

Nan wata kasuwar sai da furanni ce a yankin Linxia mai cin gashin kansa na kabilar Hui da ke lardin Gansu na kasar Sin, inda ta janyo dimbin masu sayen furanni, yayin da Sinawa ke shirin bikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu.(Lubabatu)