logo

HAUSA

Yadda ake gudanar da aikin binciken jirgin sama na ketare a tashar ‘yancin ciniki ta Hainan

2021-01-30 06:21:20 CRI

Yadda ake gudanar da aikin binciken jirgin sama na ketare a tashar ‘yancin ciniki ta Hainan_fororder_1

Yadda ake gudanar da aikin binciken jirgin sama na ketare a tashar ‘yancin ciniki ta Hainan_fororder_2

Yadda ake gudanar da aikin binciken jirgin sama na ketare a tashar ‘yancin ciniki ta Hainan_fororder_3

Yadda ake gudanar da aikin binciken jirgin sama na ketare a tashar ‘yancin ciniki ta Hainan_fororder_4

Ana gudanar da aikin bincike kan wani jirgin saman fasinja samfurin A320 na kasar Cambodia, a filin jiragen sama na Meilan dake birnin Haikou na lardin Hainan na kasar Sin. Ana gudanar da wannan aiki ne bisa kwangilar gyare-gyare da aka kulla tsakanin kamfanonin kasashen biyu. (Maryam)