logo

HAUSA

Wasu siffofi na saniya da aka gina don murnar shiga sabuwar shekara ta kasar Sin

2021-01-29 09:32:12 CRI

Wasu siffofi na saniya da aka gina don murnar shiga sabuwar shekara ta kasar Sin_fororder_1

Wasu siffofi na saniya da aka gina don murnar shiga sabuwar shekara ta kasar Sin_fororder_2

Wasu siffofi na saniya da aka gina don murnar shiga sabuwar shekara ta kasar Sin_fororder_3

A halin yanzu al’ummar kasar Sin na shirye-shiryen shiga sabuwar shekara ta saniya bisa kalandar gargajiyarsu. A nan hotuna ne dake nuna wasu siffofi na saniya da aka gina a birnin Shanghai dake gabashin kasar Sin don kayatar da al’umma.(Murtala Zhang)