Dakunan gwaji da aka gina a birnin Shijiazhuang domin gudanar da bincike
2021-01-25 11:06:56 CRI
An gina wasu dakunan gwaji a babban dakin wasannin motsa jiki na lardin Hebei dake birnin Shijiazhuang, inda ake iya gudanar da bincike kan mutane kimanin miliyan daya cikin kowace rana, domin tantance mutane sun kamu da cutar COVID-19, ko a’a. (Maryam)