Dan kasar Najeriya mai shekaru 12 da haihuwa yayi wasa da kwallo da kai da kafa sau 111 a cikin minti daya
2021-01-24 12:45:15 CRI
Chinonso Eche dan kasar Najeriya mai shekaru 12 da haihuwa yayi wasa da kwallo da kai da kafa sau 111 a cikin minti daya, hakan ya karya matsayin bajintar Guinness ta duniya a wannan fanni.