An rufe babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai na gajeren lokaci domin COVID-19
2021-01-23 12:43:39 CRI
Wannan ne babban filin wasan kankara a kan tabkin Shichahai dake birnin Beijing, wanda ya jawo hankalin jama’a da dama da suka zo yin wasan, amma domin magance yaduwar cutar COVID-19 a birnin, an rufe shi na gajeren lokaci.