Nau'in abinci da ake kira Hongba
2021-01-22 15:10:58 CRI
A yayin da bikin sabuwar shekara ta al’ummar Sinawa ke karatowa, al’ummar gundumar Yuping mai zaman kanta ta kabilar Dong da ke lardin Guizhou na kasar Sin na fama da sarrafa nau’in abincin gargajiyarsu da ake kira Hongba, abincin da ake ci musamman a yayin bikin murnar shiga sabuwar shekara, wanda ke alamanta haduwar iyali da kuma alheri. (Lubabatu)