Wani nau'in kwale-kwalen gargajiya a lardin Fujian
2021-01-22 14:26:40 CRI
Hotunan dake nuna wani nau’in kwale-kwalen gargajiya da aka yi da katako a lardin Fujian dake kudancin kasar Sin. Kwale-kwalen mai suna Fu Chuan, na daya daga cikin kwale-kwale guda hudu masu dogon tarihi a kasar Sin.(Murtala Zhang)