logo

HAUSA

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong

2021-01-20 20:52:05 CRI

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924300591n

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924301031n

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924301371n

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924302081n

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924302421n

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924302761n

Malamar da ke yayata salon wakar gargajiya na kabilar Dong_fororder_1126981783_16105924303151n

Nan kauyen Zaidang ne da ke yanki mai cin gashin kansa na kabilar Miao da ta Dong na lardin Guizhou na kasar Sin, kauye ne na‘yan kabilar Dong da suka shahara a fannin salon wakarsu na gargajiya, wanda har aka saka ta cikin jerin al’adun gargajiya da ba na kayayyaki ba na dan Adam. Al’ummar kabilar Dong su kan yayata salon wakar ta baka, musamman ma ta manyan malamai da suka kware a salon wakar, kuma malama Hu Guanmei na daya daga cikinsu. Malamar ta fara koyon salon wakar tun tana karama, kuma ta shahara sosai a wajen rera wakar. Ban da haka, tana kuma koya wa yaran kauyen da na sauran kauyuka makwabta fasahar rera wakar. Malamar ta kan ce, “ Salon waka na ‘yan kabilar Dong kirari ne da ‘yan kabilar suka yi wa rayuwarsu, kuma na koya wakar ce a kokarin yayata ta.” (Lubabatu)