logo

HAUSA

‘Yan uwa mata biyu ‘ yan kasar Amurka suna sayar da dankalin Turawa a Sin

2021-01-19 02:55:50 CRI

‘Yan uwa mata biyu ‘ yan kasar Amurka suna sayar da dankalin Turawa a Sin_fororder_1126790617_16063857651281n

‘Yan uwa mata biyu ‘ yan kasar Amurka suna sayar da dankalin Turawa a Sin_fororder_1126790617_16063857651611n

‘Yan uwa mata biyu ‘ yan kasar Amurka da suka girma a birnin Shenyang na kasar Sin, suna sayar da dankalin Turawa. Mafarkinsu shi ne su taimaka wa manoman wurin, wajen bude hanyoyin sayarwa ta hanyar Intanet, da kuma sayar da kayayyakin amfanin gona zuwa sauran wuraren kasar da kasashen waje. (Bilkisu Xin)