logo

HAUSA

Amfanin gona na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin

2021-01-18 11:16:34 CRI

Amfanin gona na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin_fororder_1

Amfanin gona na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin_fororder_2

Amfanin gona na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin_fororder_3

An shirya bikin baje kolin amfanin gona da amfanin dabbobin gida na jihar Mongolia ta gida karo na 8 a birnin Hohhot, inda kamfanoni 664 suka samar da kayayyaki fiye da 1800 domin nunawa wadanda suke kallon bikin.(Jamila)

jamila