An yi dusar kankara a tsaunin Huangshan dake lardin Anhui
2021-01-17 13:56:31 CRI
An yi dusar kankara a tsaunin Huangshan dake lardin Anhui, dusar kankara ta rufe kome a wurin shakatawa na tsaunin Donghuangshan, har wuri ya zama wata duniyar dukar kankara ne. (Amina Xu)