logo

HAUSA

Bola Jari

2021-01-16 09:37:21 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

Wasu daliban makarantar firamare a birnin Chongqing ke nan wadanda suka sake amfani da wasu tsoffin kayayyaki da aka gama amfani da su, don samar da tufafi daban-daban, domin fadakar da al’umma kan dabarun kare muhallin halittu gami da muhimmancin aiki tukuru domin samun rayuwa mai inganci.(Murtala Zhang)