Sana'ar noman laimar kwado a lardin Hebei
2021-01-15 09:13:32 CRI
Yadda ake kokarin bunkasa sana’ar noman laimar kwado wato mushroom a turance a gundumar Cheng’an ta birnin Handan dake lardin Hebei, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin.(Murtala Zhang)