logo

HAUSA

Daliban makarantar firamare suna tallata al'adun gargajiyar arewa maso gabashin kasar Sin

2021-01-13 09:02:57 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

Wasu daliban makarantar firamare ke nan wadanda suke kokarin tallata al’adun gargajiya na yankin arewa maso gabashin kasar Sin a birnin Changchun na lardin Jilin.(Murtala Zhang)