logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a Sudan suke murnar shiga sabuwar shekarar 2021

2021-01-13 08:50:57 CRI

Yanzu wasu sojojin kasar Sin suna tabbatar da kwanciyar hankali a wasu kasashen Afirka, kamar a Sudan, da Sudan ta kudu, da Mali, da Liberia da Kongo Kinshasa bisa umarnin da MDD ta ba su. Ga yadda wasu soji injiniyoyi na kasar Sin, wadanda suke tabbatar da kwanciyar hankali a kasar Sudan suke daga tutar kasar Sin, a sansaninsu domin murnar shiga sabuwar shekarar 2021. (Sanusi Chen)

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a Sudan suke murnar shiga sabuwar shekarar 2021_fororder_1

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a Sudan suke murnar shiga sabuwar shekarar 2021_fororder_2

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a Sudan suke murnar shiga sabuwar shekarar 2021_fororder_3

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a Sudan suke murnar shiga sabuwar shekarar 2021_fororder_4