logo

HAUSA

An bude wani asibiti mai amfani da magungunan gargajiya ta yanar gizo a Mongoliya ta gida

2021-01-11 02:33:00 CRI

An bude wani asibiti mai amfani da magungunan gargajiya ta yanar gizo a Mongoliya ta gida_fororder_1

An bude wani asibiti mai amfani da magungunan gargajiya ta yanar gizo a Mongoliya ta gida_fororder_2

An bude wani asibiti mai amfani da magungunan gargajiya ta yanar gizo a Mongoliya ta gida_fororder_3

A ranar 8 ga watan Janairun bana, an bude wani asibiti mai amfani da magungunan gargajiya ta yanar gizo a jihar Mongoliya ta gida ta kasar Sin, inda likitocin asibitin suke ba da jinya ga masu kamuwa da cututtuka ta yanar gizo. (Maryam)