logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin suke rangadi a kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya a cikin yanayi mai sanyi matuka

2021-01-11 09:24:33 CRI

A lokacin da ake murnar sabuwar shekara, galibin mutane sun koma gida sun sadu da iyalansu, wasu kuma sun yi murnar ranar tare da abokansu. Amma a wasu yankunan dake kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya dake arewa maso yammacin kasar Sin, sojojin kasar suna rangadi, sun kuma yi kokarin tsaron kasarsu a ciki yanayi mai sanyi matuka. (Sanusi Chen

Ga yadda sojojin kasar Sin suke rangadi a kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya a cikin yanayi mai sanyi matuka_fororder_1

Ga yadda sojojin kasar Sin suke rangadi a kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya a cikin yanayi mai sanyi matuka_fororder_2

Ga yadda sojojin kasar Sin suke rangadi a kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya a cikin yanayi mai sanyi matuka_fororder_3

Ga yadda sojojin kasar Sin suke rangadi a kan iyakar kasar Sin da sauran kasashen duniya a cikin yanayi mai sanyi matuka_fororder_4

)