logo

HAUSA

Bikin kamun kifi a lokacin hunturu

2021-01-08 09:00:26 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

Bikin kamun kifi a lokacin hunturu ke nan wanda aka yi kwanan baya a birnin Harbin dake arewa maso gabashin kasar Sin. Bikin dai yana kunshe da al’adun gargajiya da suka kunshi rayuwa da wasan kankara da wasannin motsa jiki daban-daban a yankin. (Murtala Zhang)