logo

HAUSA

An yi bikin nune-nunen al’adun Han

2021-01-07 10:06:20 CRI

An yi bikin nune-nunen al’adun Han_fororder_1

An yi bikin nune-nunen al’adun Han_fororder_2

An yi bikin nune-nunen al’adun Han_fororder_3

An yi bikin nune-nunen al’adun Han_fororder_4

An yi bikin nune-nunen al’adun Han_fororder_5

Kwanan baya, aka bude bikin nune-nunen al’adun Han a dakin zane-zanen POWERLONG dake birnin Shanghai na kasar Sin, domin nuna kyawawan al’adun Han da fasahohin zamani, lamarin da ya ja hankulan jama’ar birnin sosai. (Maryam)