logo

HAUSA

Gasar fid da kungiyar mawaka mafi kyau

2021-01-06 09:14:12 CRI

Gasar fid da kungiyar mawaka mafi kyau_fororder_1126913917_16090787222421n

Gasar fid da kungiyar mawaka mafi kyau_fororder_1126913917_16090787222741n

Gasar fid da kungiyar mawaka mafi kyau_fororder_1126913917_16090787223311n

Gasar fid da kungiyar mawaka mafi kyau_fororder_1126913917_16090787223621n

Gasar fid da kungiyar mawaka mafi kyau_fororder_1126913917_16090787224211n

Gasar fid da kungiyar mawaka da suka fi kwarewa wajen salon waka na gargajiyar kabilar Dong ke nan da ta gudana a gundumar Congjiang da ke yanki mai cin gashin kanta na kabilar Miao da ta Dong da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou na kasar Sin, gasar da ta janyo kungiyoyin mawaka kimanin 78. A shekarar 2009, an saka salon wakar cikin jerin al’adun gargajiya da ba na kayayyaki ba na MDD. (Lubabatu)