logo

HAUSA

Ga yadda tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang take horar da sabbin sojoji a yanayi mai sanyi matuka

2021-01-05 18:35:16 CRI

A ’yan kwanakin baya, sakamakon dusar kankara da aka yi a babban tsaunin Tianshan dake jihar Xinjiang, ma’aunin yanayin wurin ya yi kasa da maki 15 a ma'aunin Celsius. Tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang ta yi amfani da wannan dama ta horar da sabbin sojojin da aka dauka a fannoni daban daban, ciki har da harbe-harbe. (Sanusi Chen)

Ga yadda tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang take horar da sabbin sojoji a yanayi mai sanyi matuka_fororder_1

Ga yadda tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang take horar da sabbin sojoji a yanayi mai sanyi matuka_fororder_2

Ga yadda tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang take horar da sabbin sojoji a yanayi mai sanyi matuka_fororder_3

Ga yadda tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang take horar da sabbin sojoji a yanayi mai sanyi matuka_fororder_4

Ga yadda tawagar horar da sabbin sojoji dake jihar Xinjiang take horar da sabbin sojoji a yanayi mai sanyi matuka_fororder_5