logo

HAUSA

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo

2021-01-04 15:54:35 CRI

Hu Cheng, mai daukar hoto ne da ya shafe shekaru 5 yana aiki a rundunar ’yan sanda masu dauke da makamai kuma masu aikin ko ta kwana na lardin Yunnan dake kudu maso yammacin kasar Sin. Ya kan dauki hotunan dake bayyana yadda ’yan sanda masu dauke da makamai kuma masu aikin ko ta kwana na kasar Sin suke samun horo, kuma suke kwantar da kura a wurare daban daban a lardin Yunnan. (Sanusi Chen)

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo_fororder_1

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo_fororder_2

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo_fororder_3

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo_fororder_4

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo_fororder_5

Ga yadda yan sanda masu dauke da makamai na kasar Sin suke samun horo_fororder_6