logo

HAUSA

Abincin wuraren hutu na hanyar mota mai saurin tafiya

2021-01-03 15:04:37 CRI

Abincin wuraren hutu na hanyar mota mai saurin tafiya_fororder_77

Abincin wuraren hutu na hanyar mota mai saurin tafiya_fororder_88

Abincin wuraren hutu na hanyar mota mai saurin tafiya_fororder_99

An shirya gasar dafa abincin wuraren hutu na hanyar mota mai saurin tafiya ta kasar Sin a lardin Jiangsu na kasar, inda kuku suka shirya abinci masu dadi da dama domin a dandana.(Jamila)

jamila