logo

HAUSA

Bikin nune-nunen al’adun ganguna

2021-01-01 17:31:47 CRI

Bikin nune-nunen al’adun ganguna_fororder_1126740782_16053564283061n

Bikin nune-nunen al’adun ganguna_fororder_1126740782_16053564283391n

Bikin nune-nunen al’adun ganguna_fororder_1126740782_16053564283961n

Bikin nune-nunen al’adun ganguna_fororder_1126740782_16053564284241n

Bikin nune-nunen al’adun ganguna_fororder_1126740782_16053564284541n

Bikin nune-nunen al’adun ganguna ke nan da ya gudana a birnin Jishou da ke yanki mai cin gashin kansa na kabilar Tujia da ta Miao na yammacin lardin Hunan na kasar Sin, inda aka nuna al’adun da suka shafi ganguna a sassa daban daban. Jama’a, ko gangunan sun sha bamban da naku?(Lubabatu)