logo

HAUSA

Masana'antar sarrafa rigunan gargajiya na kabilar Miao

2020-12-30 18:43:42 CRI

Masana'antar sarrafa rigunan gargajiya na kabilar Miao_fororder_1126908742_16088994922951n

Masana'antar sarrafa rigunan gargajiya na kabilar Miao_fororder_1126908742_16088994923541n

Masana'antar sarrafa rigunan gargajiya na kabilar Miao_fororder_1126908742_16088994923811n

Masana'antar sarrafa rigunan gargajiya na kabilar Miao_fororder_1126908742_16088994924111n

Masana'antar sarrafa rigunan gargajiya na kabilar Miao_fororder_1126908742_16088994924401n

Nan masana’antar sarrafa rigunan gargajiya na ‘yan kabilar Miao da ke lardin Guizhou na kasar Sin. A cikin ‘yan shekarun baya, hukumar wurin ta kara karfin tallafawa masana’antun samar da rigunan gargajiya na kabilar Miao, inda aka kafa irin masa’antun da yawa, masana’antun da suka hada fasahohin zamani da na gargajiya bisa yin amfani da madinki na zamani.(Lubabatu)