An yi dusar kankara a yankin Laoniupo na gundumar Jintang na birnin Chengdu
2020-12-30 09:15:51 CRI
An yi dusar kankara a yankin Laoniupo na gundumar Jintang na birnin Chengdu. Dusar kankara ta rufe kolin tsaunuka da gidaje da itatuwa, abin mai kyaun gani ne. (Amina Xu)