logo

HAUSA

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa

2020-12-30 09:34:17 CRI

A cikin rundunar sojin kasar Sin, akwai wasu tawagogin sojoji masu kide-kide da raye-raye da su kan tafi can sansanonin soja dake kan iyakar kasa da kasa, domin mika gaisuwa ga sojojin da suke tsaron kan iyakar kasa da kasa ta kasar Sin. Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da kuma rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa. (Sanusi Chen)

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa_fororder_1

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa_fororder_2

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa_fororder_3

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa_fororder_4

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa_fororder_5

Ga yadda wasu sojoji mata masu kide-kide da raye-raye suke waka da rawa a wani karamin sansanin soji dake kan iyakar kasa da kasa_fororder_6