logo

HAUSA

Ga yadda wata dalibar jami'a ta kasar Sin ta dakatar da karatunta a jami'a cikin dan lokaci take samun horo a sansanin soja

2020-12-29 09:26:32 CRI

Matashiya Jiang Limin, ta zama daliba a jami’ar koyon ilmin sinadarin guba ta Beijing a shekarar 2017. Amma a watan Satumban shekarar 2018, ta dan dakatar da karatunta a jami’a ta zama soja a wata rundunar sojin kasar Sin da aka jibge a kan iyakar kasa da kasa dake gabashin kasar Sin. A watan Satumban shekarar 2020, ta yi ritaya daga rundunar soja ta koma ta ci gaba da karatu a jami’ar. Ga yadda take rangadi a kan iyakar kasa da kasa, take kuma samun horo a rundunar soja. (Sanusi Chen)

Ga yadda wata dalibar jami'a ta kasar Sin ta dakatar da karatunta a jami'a cikin dan lokaci take samun horo a sansanin soja_fororder_1

Ga yadda wata dalibar jami'a ta kasar Sin ta dakatar da karatunta a jami'a cikin dan lokaci take samun horo a sansanin soja_fororder_2

Ga yadda wata dalibar jami'a ta kasar Sin ta dakatar da karatunta a jami'a cikin dan lokaci take samun horo a sansanin soja_fororder_3

Ga yadda wata dalibar jami'a ta kasar Sin ta dakatar da karatunta a jami'a cikin dan lokaci take samun horo a sansanin soja_fororder_4