logo

HAUSA

Lionel Messi ya ci kwallaye 643 a Barcelona

2020-12-25 10:10:46 CRI

Lionel Messi ya ci kwallaye 643 a Barcelona_fororder_5d665d7f6811483794585902139de315

Lionel Messi ya ci kwallaye 643 a Barcelona_fororder_09ef7150bd0b48bb8e9bfb37abfb5691

Lionel Messi ya ci kwallaye 643 a Barcelona_fororder_9cc2db68b1804494a8bd967393805bbd

Lionel Messi ya ci kwallaye 643 a Barcelona_fororder_d6ce1a78385b4bf4b2182ef23b7384d3

Lionel Messi ya ci kwallo daya a gasar wasan dake tsakanin kungiyar Barcelona da ta Valencia, don haka yawan kwallayen da ya ci a yayin da yake kungiyar Barcelona ya kai 643, wanda ya yi daidai da yawansu da sarkin wasan kwallon kafa Pelé ya buga a cikin kungiya daya.

Zainab Zhang