logo

HAUSA

Kauyen dake bunkasa masana'antar kayayyakin gora

2020-12-24 09:00:34 CRI

Kauyen dake bunkasa masana'antar kayayyakin gora

Kauyen dake bunkasa masana'antar kayayyakin gora

Kauyen dake bunkasa masana'antar kayayyakin gora

Kauyen dake bunkasa masana'antar kayayyakin gora

Kauyen Jianxin dake Lardin Guangxi na kasar Sin, yana amfani da dimbin albarkatun gora don bunkasa masana'antar kayayyakin gora, kuma yana jan hankalin mazauna karkara don neman ayyukan yi a fannin a kusa da gida, ta yadda mazauna kauyen zasu iya kulawa da gida a yayin da suke samun karuwar kudin shiga. (Bilkisu)