logo

HAUSA

Karnukan daji su ba da hanya ga giwa

2020-12-22 08:58:01 CRI

Karnukan daji su ba da hanya ga giwa

Karnukan daji su ba da hanya ga giwa

Karnukan daji su ba da hanya ga giwa

A yankin kiyaye namun daji na Kruger dake kasar Afirka ta kudu, wani namijin giwa ya tsallaka hanya, kuma wasu karnukan daji na Afirka masu ban tsoro suka dare domin bashi hanya. (Bilkisu)