logo

HAUSA

Yariniyar daukar hotunan kyawawan wuraren

2020-12-21 08:55:17 CRI

Yariniyar daukar hotunan kyawawan wuraren

Yariniyar daukar hotunan kyawawan wuraren

Yariniyar daukar hotunan kyawawan wuraren

Yariniyar daukar hotunan kyawawan wuraren

Liu Xin, wata yarinya daga birnin Lanzhou na lardin Gansu na kasar Sin, ita malama ce a sashin fasaha da zane-zane a wata jami'a. Duk inda ta taje, tana daukar hotunan kyawawan wuraren. Ta ce ta yi amfani da wannan sabuwar hanya mai sauki ne domin daukar hotunan kayatattun abubuwa a garinsu. (Bilkisu)