logo

HAUSA

Shanya abinci

2020-12-18 09:21:52 CRI

Shanya abinci

Shanya abinci

Shanya abinci

Shanya abinci

Shanya abinci

Nan kauye na na ‘yan kabilar She da ke birnin Lishui na kudancin lardin Zhenjiang na kasar Sin, inda mazauna kauyen ke shanya nau’o’in abinci da suka sarrafa, ciki har da masara da barkono da kuma kifaye. A baya, mazauna kauyen su kan adana abincin don su kansu su ci, amma yanzu suna kuma sayar da su ta yanar gizo, don kara samun kudin shiga.(Lubabatu)