logo

HAUSA

Kasar Sin ta samu girbin hatsi mai armashi cikin shekaru 17 a jere

2020-12-18 09:15:53 CRI

Alkaluman da hukumar kididdiga ta kasar Sin ta samar a kwanan baya sun nuna cewa, yawan hatsin da aka samar a kasar a bana sun kai kilogiran biliyan 669.5, adadin da ya karu da kimanin kilogiran biliyan 5.65 bisa na shekarar bara, wato ke nan an samu girbin hatsi mai armashi a kasar cikin shekaru 17 a jere.