logo

HAUSA

Macen dake kiwon tumaki don kawar da talauci

2020-12-17 08:57:17 CRI

Macen dake kiwon tumaki don kawar da talauci

Macen dake kiwon tumaki don kawar da talauci

Macen dake kiwon tumaki don kawar da talauci

Yang Zhen, 'yar shekara 29, wacce ta fito ne daga wani kauye da ke lardin Fujian na kasar Sin, ta sha fama da talauci a baya. A karkashin taimako daga wajen jami'an wurin, ta soma yin sana'ar kiwon tumaki. Bayan 'yan shekaru da suka gabata, Yang Zhen ta cimma nasarar kawar da talaucin, har ma a karkashin jagorancin ta, masana'antar kiwon tumaki ta zama masana'antar musamman a wurin don kawar da talauci da samun wadata. (Bilkisu)